AREWA24 - Shirin Zamantakewa Na sashen Gari ya Waye a sati mai zuwa Na baku daman ku turo tambayoyin ku, da shawarwari da kuke so a tattauna akan rigingimun Zamantakewan iyali tare
A karshe Ummi Zee Zee Ta Gana da Kwamishinan mata ta Kano Ga yadda sunka zanta